8 Faburairu 2020 - 20:15
Tawaga Da Ga Pakistan Sun Ziyyarci Kabarin Shahid kassim Sulemani

Makabartar da aka rufe Shahid Kassim Sulemani na ci gaba da karbar masu ziyara da ga sassa da ban na Duniya.

Tasakar watsa labarai ta Ahlul-Baiti{a.s}ABNA24-ta rawaito cewa, makabartar da aka rufe shahid Kassim Sulemani kwamanda dakarun kare juyin juya hali mai kula da bangare Quds, na ci gaba da karbar bakuncin maziyarta da ga sassa daban daban na Duniya.

A yau Asabar wata tawaga da ga Pakistan ta gai ziyara a kabarin shahid din da ke garin Kerman Iran.

A wani bangaren kuma wasu matasane na garin Kerman din suka yi bukin auransu a kusa da makwancin shahid Kassim Sulemani.

ABNA24

ABNA24